Features Arbauna Hadisi na Jafar Part 2
Part 2 of 2 of Arbauna hadith Jaafar MahmoudWannan karashen karatun sheikh Jaafar Mahmud Adam ne na karatun arbauna Hadith.
Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arbauna Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Googles Play Store.
Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email [email protected] ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran yanuwa musulmi Hausawa.Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:Arbauna Hadith 1 - 20Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenanSheikh Jafar Matasa NagariSheik Jafar Waazin Mauludsheik jaafar hakkokin matasheikh jaafar mace musulmahsheikh Jaafar bayanin aiki Hajji da Umramallam jaafar bayanin Jinin HailaDa wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.Allah ya jikan mallam Jaafar ya kuma gafarta masa ameen.
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above